ha_tn/ecc/03/11.md

429 B

Allah ya yi komai daidai da lokacinsu

"Allah ya sa lokaci da ke dai-dai domn komai ya faru" ko "Allah ya sanya lokaci da ke daidai don kowane abu ya faru"

Ya sa madawwamin lokaci a zukatansu

A nan kalman "a"yana nufin mutane. AT: "ya sa lokaci madawwami a zukatansu"

daga farkon su zuwa ga ƙarshen su

Wannan na nufin farko da ƙarshe da kuma duka da ke a tsakanin su. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)