ha_tn/ecc/01/09.md

647 B

duka abinda aka riga aka yi shine abinda za'a yi

za'a iya juya faɗar wannan aikace. AT: "duka abinda ya faru a dã shine abinda zai sake faruwa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ko akwai wani abu game da za a ce, 'DUba, wannan sabo ne'?

Ana yin wannan tabayar ne don a jajjada cewa mutum ba zai iya cewa akwai wani abu sabo ba. Za a iya rubuta wannan kamar magana. AT: "Babu wani abu sabo game da za a ce, 'Duba, wannan sabo ne.'" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

game da za a ce

Za a iya juya wannan a aikace. AT: "game da wani zai ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)