316 B
316 B
Komai ya zama abun gajiya
"Komai ya zama abun gajiya" Tun da shike mutum bai iya bayyan waɗannan abubuwan, to ya zama wofi a gwada.
Ido ba ya isa da abun da ya gani
A nan "ido" na waƙiltar dukan mutum. AT: "Mutum ba ya isa da abun da idanunsa suka gani" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)