ha_tn/deu/33/29.md

1.2 KiB

Muhimmin Bayan:

Musa na magana da Isra'ilawa kamar su mutum ɗaya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Wanene kamarka, mutane da Yahweh ya ceta ... ɗaukaka?

AT: "Babu wani kabila kamarka, mutane da Yahweh ya ceta ...ɗaukaka." (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

garkuwar ... takobin

Wannan na maganar yadda Yahweh ya kare Isra'ila daga makiyansu da kuma sa su su kai hari ga makiyansa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

garkuwar taimakonka

Kalmar "garkuwa" magana ne na Karewa da tsarewa da Yahweh na yi wa Isra'ilawa. AT: "wanda na kare ku da kuma taimake ku" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

takobin ɗaukakarka

Kalmar "takobi" magana ne na ikon yin ƙisa da takobi domin cin nasara a yaki. AT: "wanda ya na barin ku ku ci nasara a yaki, ku kuma samu ɗaukaka" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zaku tattake masujadarsu

AT: 1) "Isra'ilawan za su hallaka wuraren da mutanen na bautan allolin karya" ko 2) "Isra'ilawan za su yi tafiya a bayan makiyansu sa'ad da sun yi nasara da su.