ha_tn/deu/33/28.md

896 B

Isra'ila ta zauna ... Maɓulɓular Yakubu tana tsare

AT: 1) Musa ya yi maganar loƙacin nan gaba kamar zamanin da ta wuce domin ya nanata cewa abin da yake faɗawa zai faru, "Isra'ila ta zauna ... Maɓulɓular Yakubu tana tsare" ko 2) Musa na albarkace Isra'ila, "bari Isra'ila ta zauna ... kuma bari Maɓulɓular Yakubu tana tsare." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-pastforfuture)

Maɓulɓular Yakubu

AT: 1) gidan Yakubu ko 2) zuriyar Yakubu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

bari sammansa su zubo raɓa

An yi maganar yawan raɓan kamar ana ruwan samma. AT: 1) "bari raɓa dayawa ya rufe ƙasan kaman ruwan samma" ko 2) Masu ya na faɗa abin da zai faru nan gaba, "raɓa dayawa zai rufe ƙasan kamar ruwan samma." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

raɓa

ruwan da ke kumfa a ganyayyaki da ciyawa da safe. Fasara kamar yadda yake a 32:1.