1009 B
Allah madawwami mafaka ne
"Mafaka," na nufin tsara ko wurin da babu damuwa. AT: "Allah madawwami zai kiyaye mutanensa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
a ƙarƙashi akwai dawwamammun hannuwa
Kalmomin "dawwamammun hannuwa" magana ne na alkawarin Yahweh na kiyaye mutanensa har abada. AT: "zai taimaka ya kuma lura da mutanensa har abada" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Yakan kori ... yace
Musa na maganar loƙacin nan gaba kamar zamanin da ta wuce domin ya nanata cewa abin da ya na faɗa zai faru. AT: "zai kori ... zai ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-pastforfuture)
a gabanka ... Hallaka
Musa na magana da Isra'ilawan kamar su mutum ɗaya ne, don haka kalmar "ka" da umarnin "hallaka" ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
ya ce, ''Hallaka!''
Idan wannan maganan ba zai yiwu a harshenku ba, za ku iya sa a yadda ya kamata. AT: "zai gaya maku ku hallakar da su!" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)