516 B
516 B
Yeshurun
Wannan wani suna ne na mutanen Isra'ila. Na nufin "na gari." Fasara kamar yadda yake a 32:15.
hawa cikin sammai ... bisa gajimarai
Wannan kammanin Yahweh ne da na hawa cikin sammai kamar sarki a kan karusarsa da yake tafiya fagen daga. AT: "hawa cikin sammai ... bisa gajimarai kaman sarki a kan karusarsa"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
kawo maka taimako
"don ya taimakeku." Musa na magana da Isra'ilawa kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)