ha_tn/deu/33/24.md

831 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da albarkace kabilun Isra'ilawa; albarkun wakokin kadan ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

ya tsoma ƙafarsa cikin man zaitun

A na amfani da man zaitun don cin abinci da kuma don fata, da ƙafa, da kuma hannuwa. Ƙafan na da datti, don haka, sa ƙafan a man zaitun batta man mai daraja ne. AT: "na da man zaitun dayawa da har na iya ɓattawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

ƙurfan birninka ... ranakunka ... lafiyarka

Musa ya yi magana da kabilan Ashiru kamar su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Bari ƙurfan birninka su zama na baƙin ƙarfe da tagulla

Birane na da babban ƙurfi a kofofinsu domin karewa daga makiya. AT: "Bari ka tsira daga harin makiyanku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)