ha_tn/deu/33/23.md

937 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da albarkace kabilun Isra'ila; albarkun wakoki ne kadan. Ya yi magana akan zuriyar Naftali kaman su mutum ɗaya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

ƙoshi da tagomashi

An yi maganar yadda Yahweh ya ji daɗin Naftali kaman "tagomashi" abinci ne da Naftali ya ci da har ya daina jin yunwa. AT: "wanda yake da dukka kyauwawan abubuwan da yake so, saboda Yahweh ya ji daɗinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

cike da albarkun Yahweh

An yi maganar Albarku kaman su abinci ne da Naftali ya ci har ya koshi. AT: "wanda Yahweh ya albarkace domin ya kasance da dukka abin da yake bukata"

mallaki

Musa ya yi magana kaman kabilan naftali ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

ƙasar daga yamma da kudu

Wannan na nufin ƙasa ta Tafkin Galili. A na iya sa cikakken wannan bayanin a bayyane. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)