ha_tn/deu/33/20.md

610 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da albarkace kabilun Isra'ila; albarkun wakoki kadan ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Mai albarka ne wanda ya faɗaɗa Gad

AT: 1) "Bari Yahweh ya albarkaci Gad ya kuma ba shi ƙasa dayawa da zai zauna" ko 2) "Mutane su ce wai Yahweh na da kyau saboda ya ba wa Gad ƙasa dayawa ya zauna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Zai zauna a can kamar zakanya, zai kuma farke hannu ko ƙoƙon kai

Wannan na nufin mutanen Gad su na da ƙarfi , za su ci nasara da makiyansu a yaki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)