ha_tn/deu/33/18.md

961 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da albarkace kabilun Isra'ila; albarkun wakoki kadan ne. Ya yi magana da kabilun Zebaluna da Issakar kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-you]])

Yi farinciki, Zebaluna, cikin fitarka, kai kuma, Issakar, a cikin rumfunarka

Mutanen Zebaluna su na kusa da Tekun Mediterranean. Su na yin tafiya a ruwa su kuma yi kasuwanci da sauran mutane. Mutanen Issakar sun fi son zamar lafiya da kuma noma da kiwon tumaki. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

A can zasu miƙa

"A wurin ne za su miƙa"

hadayu na adalci

"karbabben hadayu" ko "hadayun da sun dace"

Gama zasu sha wadatar tekuna, daga kuma yãshin dake a bakin teku

AT: 1) za su yi kasuwanci da mutanen tsalakin teku 2) sun fara amfani da kasa a yin tukwance.

Gama zasu sha wadatar tekuna

Kalmar Yahudanci "sha" a nan na nufin yadda yaro ke shan nonon mahaifiyarsa. A