ha_tn/deu/33/16.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da albarkace kabilun Isra'ila; albarkun wakoki ne kadan. Ya cigaba da kwatanta kabilan Yusuf, wanda ya fara yi a cikin 33:13. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Bari ƙasarsa ya zama da albarka

AT: "Bari Yahweh ya albarkace ƙasarsa." Fasara kamar yadda yake a 33:13. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

wadatarsa

AT: "yawan abin da yake sarrafawa"

shi wanda yake jeji

AT: "Yahweh, wanda ya yi magana da Musa daga jeji da wuta ke ci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Bari albarka ta sauka a kan Yusuf

Wannan magana ne na mutum da ke sa hannunsa a kan ɗa, ya na kuma rokan Allah ya albarkaci ɗan. Mutumin anan Yahweh ne. AT: "Bari Yahweh ya albarkace Yusuf kamar yadda mahaifi ke albarkace ɗansa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ta sauka a kan Yusuf, da kuma a saman kan shi

A nan "kan" da "saman kan" na nufin dukkan mutumin kuma su na nufin zuriyar Yusuf. AT: "sauko a kan zuriyar Yusuf" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

a saman kan

Wata ma'ana mai yiwuwa shi ne "goshi."