ha_tn/deu/33/14.md

848 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da albarkace kabilun Isra'ila; albarkun wakoki ne kadan. Ya cigaba da kwatanta kabilan Yusuf, wanda ya fara yi a cikin 33:13. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Bari ƙasarsa ta zama da albarka

AT: "Bari Yahweh ya albarkace ƙasarsa." Fasara kamar yadda yake a 33:13. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

da abubuwa masu daraja na girbin rana

"da amfanin gona mafi ƙyau da rana ke sa ta yi girma"

da abubuwa masu daraja na amfanin watanni

"da amfanin gona da ke girma a wata wata"

kyawawan abubuwa ... abubuwa masu daraja

Mai yiwuwa Musa na nufin abinci ne. AT: "amfani mafi ƙyau ... amfani mafi daraja" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

duwatsun dã

"duwatsun da suke da dadewa"

dawwamammun tuddai

"tuddan da za su rayu har abada"