733 B
733 B
Muhimmin bayani:
Musa ya cigaba da albarkace kabilun Isra'ila; albarkun wakoki kadan ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
Game da Yusuf
Wannan na nufin kabilan Ifraim da kuma kabilan Manassa. Dukka kabilun daga zuriyar Yusuf ne.
Bari Yahweh ya albarkaci ƙasarsa
AT: "Bari Yahweh ya albarkaci ƙasarsu" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])
da abubuwa masu daraja na sama, sa raɓan
"da raɓa masu daraja daga sama" ko "da ruwan sama masu daraja daga sama"
raɓa
ruwan da ye yin kumfa a ganyayyaki da ciyawa da safe. Fasara kamar yadda yake a 32:1.
zurfafa dake kwance a ƙasa
Wannan na nufin ruwan da ke ƙarƙashin ƙasa.