ha_tn/deu/33/12.md

648 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da albarkace kabilun Isra'ila; albarkun wakoki kadan ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Shi wanda Yahweh yake ƙauna na rayuwa

A nan Musa na nufin mutanen kabilan Benjamin. AT: "Waɗanda Yahweh ke ƙauna na raye" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

na rayuwa lafiya

AT: "na rayuwa a inda babu wanda zai yi lahani"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

ya na zaune a tsakiyar hannuwan Yahweh

AT: 1) Yahweh na kiyaye mutanen Benjamin da ikonsa ko 2) Yahweh na zama a tudun yankin kabilar Benjamin. A duka juyin, na nufin Yahweh na lura da su.