ha_tn/deu/33/11.md

787 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da albarkace kabilun Isra'ila; albarkun wakoki kadan ne. Ya cigaba da kwatanta kabilar Lewi, wanda ya fara yi a 33:8. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

karɓi

"ka ji daɗi da" ko "ka ji daɗin karban"

aikin hannunsa

A nan "hannu" na nufin dukkan mutumin. AT: "dukka aikin da yake yi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Rushe kwankwasan

A na ɗaukar kwankwaso kamar tushen ƙarfi. AT: "Ɗauki ƙarfin " ko "hallaka sifan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

tashi ...tashi

AT: "tashi don yin fada ... sa wani a damuwa sosai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

tashi gãba

Wannan ƙarin magana ne. AT: "yi fada da" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)