309 B
309 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da albarkace kabilan Isra'ila, albarkun guntun waka ne. Ya cigaba da kwatanta kabilan Lawi, wanda ya fara yi a 33:8. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
naka ... naka ... kai ...naka
Musa na magana da Yahweh, don haka duka waɗannan kalmomin jam'i ne.