ha_tn/deu/33/08.md

776 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya cigaba da albarkace kabilan Isra'ila, wanda ya fara yi a 33:1; albarkun guntun waka ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Tumim ka da Yurimka

Waɗannan ne tsarkakan duwatsun da babban firist ke ɗauka akan tassa a na kuma amfani don ya yi tabatar da nufin Allah. A nan "ka" na nufin Yahweh. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-you]] and [[rc:///ta/man/translate/translate-unknown]])

aminanka

"tsarkakanka" ko "wanda ya na so ya faranta maka rai." Wannan na nufin kabilan Lewi.

Massa

Fasara shi yadda yake a 6:16. Masu juyi na iya kara bayani da cewa: "Sunar 'Massa' na nufin 'gwaji."'

Meriba

Fasara shi yadda yake a 6:16. Masu juyi na iya kara bayani da cewa: "Sunar 'Meriba' na nufin 'gardama' ko 'faɗa'"