569 B
569 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya cigaba da albarkace kabilan Isra'ila, wanda ya fara yi a 33:1; Masu ya fadi albarkan kamar waka. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
Muhimmin Bayani:
Aya biyar na da wuyan fahimta.
akwai wani sarki
"Yahweh ya zama sarki" (UDB)
Yeshurun
Wannan wani suna ne na Isra'ila. Fasara shi yadda yake a 32:15.
Bari Ruben ya rayu
Wannan ya fara albarkun Musa ga ko wane kabilun Isra'ila.
amma bari mutanensa su zama ƙalilan
AT: 1) "kuma bari mutanensa su zama ƙalilan" ko 2) "ko da shike mutanensa ƙalilan ne."