ha_tn/deu/33/01.md

765 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya fara albarkace kabilun Isra'ila. Masu ya fadi albarkan kamar waka. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Yahweh ya taho daga Sinai, kuma ya taso daga Sayir a bisansu. Ya haskaka daga Dutsen Faran

Musa ya kwatanta Yahweh da tashiwar rana. AT: "Sa'ad da Yahweh ya taho daga Sinai, ya yi masu kamar rana ne da ya fita daga Sayir sai ya kuma haskaka daga Dutsen Faran" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

bisansu

"bisa mutanen Isra'ila"

dubun dubbai goma na tsarkaka

(Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-numbers)

A cikin hannun damarsa akwai tarwatsun walƙiya

AT: 1) "a hannun damansa inda harshen wuta" ko 2) "Ya ba su dokar wuta" ko 3) "ya zo daga kudu, kasan gangaran dutsen shi."