ha_tn/deu/32/50.md

631 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya gama magana da Musa.

a tattara ka zuwa ga mutanenka

Wannan wata hanya ne na faɗa cewa ruhun Musa zai sami ruhuyin daginsa a ƙasar matattu. AT: "sadu da kakaninka wanda sun mutu kafin kai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism )

Dutsen Hur

Wannan ne sunar dutsen da ke iyakan Edom. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

Meriba

Wannan sunar wuri ne a jejin da Musa ya yi wa Allah rashin biyayya. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

jejin Zin

Wannan sunar jejin da ke kudun iyakar Juda. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)