ha_tn/deu/32/46.md

865 B

Ya ce masu

"Musa ya ce wa mutanen Isra'ila"

Ku sa zuciyarku

Wannan ƙarin magana ne. "ku ba da hankalinku" ko "Yi tunani akai" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

na yi maku kashedi

AT: 1) "Na shaida maku," ga abin da Yahweh ya ce zai yi wa Isra'ilawa idan sun yi rashin biyayya, ko 2) "Na urmarce ku," ga abin da Yahweh na umartan su su yi.

'ya'yanku

"'ya'yanku da zuriyarku"

wannan ne

"wannan umarni shi ne"

ba wani abu ne kurum ba

AT: "abu mani muhimminci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-litotes)

saboda ranku ne

"domin za ku rayu indan kun yi biyayya da shi"(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

tsawaita kwanakin ku

Tsawon kwanaki magana ne na tsawon rai. AT: "iya rayuwa na tsawan loƙaci." Fasara waɗannan kalmomi kamar yadda suke a 4:25. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)