ha_tn/deu/32/44.md

310 B

maimaita ... maimaita

AT: 1) "yi magana ... yin magana" 2) "yi waka ... yin waka."

a kunnuwan mutanen

A nan "kunnuwa" na wakilcin mutanen da kansu kuma na nanata cewa Musa ya so ya tabatar sun ji wakon da kyau. AT: "wa mutanen don su tabatar sun ji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)