ha_tn/deu/32/43.md

579 B

Muhimmin Bayani:

Wannan ne karshen wakar Musa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Ku yi farinciki, ya ku al'ummai

Masu na magana da mutanen dukka alumman kaman su na nan su na ji. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-apostrophe]])

gama zai yi sakaiya jinin bayinsa; zai ba da sakamako a kan maƙiyansa

A nan "jinin bayinsa" na wakilcin rayukan bayinsa marasa laifi da na ƙashe. AT: "gama zai ɗauki fansa a kan makiyansa, wanda sun ƙashe bayinsa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)