ha_tn/deu/32/42.md

748 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi wa mutanen Isra'ila waka. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Zan sa kibiyoyina su bugu da jini, takobina zai ci tsoka tare da jinin

Yahweh ya yi maganar kibiyoyi kamar mutani ne da zai iya ba su barasa ya kuma sa su bugu, da kuma takobi kamar mutum ne da ke jin yunwa sosai da har zai iya cin dabba kafin janye jinin. Wannan magana ne na soja da ke amfani da kibiyoyi da takobi don ya ƙashe maƙiya dayawa. Wannan kuma magana ne na Yadda Yahweh ke ƙashe maƙiyansa. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and rc://*/ta/man/translate/figs-personification

daga kan shugabannin maƙiyan

AT: "daga tsawon gashin kan maiƙiyan."