ha_tn/deu/32/41.md

537 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi wa mutanen Isra'ila waka. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Sa'ad da na wasa takobina mai walƙiya

Wannan na nufin Allah na kan shiri domin ya hukunta maƙiyansa. AT: "Sa'ad da na wasa takabina mai walƙiya" ko "Sa'ad da na yi shirin hukunta maƙiya na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

sa'ad da hannuna ya fara kawo adalci

A nan "hannu" na wakilcin dukkan jiki. AT: "sa'ad da na yi shirin hukunta mugayen" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)