ha_tn/deu/32/39.md

561 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi wakoki wa mutanen Isra'ila. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Ni, har ni

"Ni, Ni kai na" ko Ni kadai." Yahweh ya maimaita "Ni" don ya nanata cewa shi ne kadai Allah.

Na daga hannu na zuwa sama

"Na daga hannu na zuwa sama na rantse" ko "Na yi rantsuwa." Daga hannu alama ne na yin rantsuwa.

kamar yadda na dawwama har abada

"kamar tabacin yadda na dawwama har abada" ko "Na rantse da rai na wadda babu iyaka." Wannan maganan ya tabatar wa mutanin cewa abin da Allah ya faɗa a 32:41-32:42 zai faru.