ha_tn/deu/32/37.md

1014 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi wakoki wa mutanen Isra'ila. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

'Ina allolinsu suke, duwatsu waɗanda suka dogara a gare su?

Yahweh ya tsautawa mutanen Isra'ila don neman kariya daga wasu alloli. AT: "Gani, allolin da Isra'ilawa sun yi tunani cewa zasu kare su ba su zo su taimake su ba. " (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

allolin da suka ci kitsen hadayunsu suka sha ruwan inabin baye-bayensu na sha

A nan yahweh ya tsokane mutanen Isra'ila don mika hadayu wa wasu alloli. AT: "Alloli da Isra'ilawan sun mika nama da ruwan inabi, ba su zo sun taimake su ba." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Bari su tashi su taimaka maku; bari su zama maku kariya

Yahweh ya faɗa wannan domin ya tsokane Isra'ilawan. Ya san waɗannan allolin ba za su iya taimake su ba. AT: "Waɗannan allolin ba su iya tashi su taimaka ko kare ku ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-irony)