333 B
333 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya yi wakoki wa mutanen Isra'ila. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)
Gama Yahweh zai yi wa mutanensa adalci
AT: "Gama Yahweh zai yi wa mutanensa abin adalci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
zai ji tausayin bayinsa
"zai ji cewa ya na son ya taimake bayinsa"