ha_tn/deu/32/35.md

891 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi wakoki wa mutanen Isra'ila. Wannan ne karshen maganar Yahweh da ya fara a 32:19. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Ni ke bada sakamako, da ramako

Kalmomin "sakamako" da "ramako" a takaice na nufin abu ɗaya. AT: "Zan sami sakamako in kuma hukunta maƙiyan Isra'ila" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

ramako

hukunta ko ba mutum lada don abin da ya yi

kafafunsu suka zarme

Mumunan abu ya faru da su. AT: "ba su da taimako" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ranar masifa domin su

"loƙaci na don in hallaka su"

abubuwan da za su zo ta kansu za su hanzarta su faru

Yahweh ya yi maganar mumunun abubuwan da za su faru da maƙiyansa kaman mumunan abubuwan mutani ne da suke guduwa don su hukunta su. AT: "kuma zan hukunta su da sauri"(Dubi UDB) (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)