ha_tn/deu/32/33.md

892 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi wakoki wa mutanen Isra'ila.Ya cigaba da yin maganar Yahweh. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Ruwan inabinsu dafin macizai ne, da mugun dafin kumurci

Musa ya cigaba da kwatanta maƙiyan mutanen Isra'ila da 'ya'yan inabi da ke ba da 'ya'ya masu dafi da ruwan inabi. Wannan na nufin maƙiyansu mugaye ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kumurci

"macizai"

Bannan shiri ne na aje a ɓoye, a kunle cikin kayayyakina masu daraja ba?

Wannan tambaya na nanata cewa shirin Yahweh wa mutanen Isra'ila na ajiye a ɓoye kamar abubuwa masu daraja. AT: "Na san abin da na shirya zan yi wa mutanen Isra'ilawa ba wa maƙiyansu ba, kuma na rufe waɗannan shirin kamar yadda wani zai rufe dukiyarsa masu daraja." (Dubi UDB) (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-rquestion]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])