ha_tn/deu/32/30.md

1.4 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi wakoki wa mutanen Isra'ila.Ya cigaba da yin maganar Yahweh ya kuma gaya masu game da abin da ya kamata sun fahimta inda su na da hikima. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Ta ya ya ɗaya zai kori dubu ... Yahweh kuma ya sadakar da su?

Musa ya yi amfani da tambaya domin ya kwaɓe mutanen don rashin hikimar fahimitar dalilin da maƙiyarsu na cin nasara a kansu. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

Ta ya ya ɗaya zai kori dubu, biyu su sa dubu goma su tsere

AT: "Ta ya ya sojan maƙiya ɗaya zai kori mutane dubu, kuma sojan maƙiya biyu su sa mutane dubu goma guguwa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/translate-numbers]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-ellipsis]])

sai dai ko Dutsensu ya sayar da su

Kalmar "Dutse" na nufin Yahweh wanda ke da ƙarfi da kuma ikon kare mutanensa. AT: "sai dai Yahweh, Dutsensu, ya mikasu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

dutsensu ... dutsenmu

"Dutsen" suna ne da Musa ya ba wa Yahweh, wanda, kamar dutse, na da ƙarfi da kuma ikon kare mutanensa. Fasara "Dutse"kamar yadda yake a 32:3. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

dutsen maƙiyanmu ba kamar Dutsenmu ba

Gumakan maƙiyan da allolin karyan ba su da iko kamar Yahweh.

kamar dai yadda maƙiyanmu suka amince

"ba haka kadai maka ce ba, amma maƙiyanmu sun ce haka ma"