ha_tn/deu/32/28.md

576 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi wakoki wa mutanen Isra'ila.Ya cigaba da yin maganar Yahweh. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Ai ya, da suna da hikima, da sun fahimci wannan, da za su yi la'akari da ƙaddararsu mai zuwa

Musa ya bayyana wani abin da ya so da gaskiya ne, amma ya san cewa ba su da hikima kuma basu fahimci cewa rashin biyayyarsu zai sa Yahweh ya sauko da wannan hukuncin a kansu ba. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-hypo)

ƙaddararsu mai zuwa

AT: "me ne zai faru da su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)