ha_tn/deu/32/27.md

824 B

Muhimmin Bayani:

Musa na magana da Isra'ilawan kamar mutane dayawa. Ya cigaba da yin maganar Yahweh. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Da ba domin ina tsoron tsokanar maƙiyin ba

"Na ji tsoron tsonakar maƙiyin"

tsokanar maƙiyin

AT: "wai maƙiyin zai tsokane ni" ko "wai maƙiyin zai sa in ji fushi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

maƙiyin

Yahweh na maganar maƙiyan kamar su mutum ɗaya ne. AT: "maƙiyi na" ko "makiya na" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)

zaci kuskure

"rasa fahimta"

Hannunmu ya sami ɗaukaka

A nan "hannu" na wakilcin ƙarfi da ikon mutum. Ɗaukaka ƙarin magana ne na cin nasara da maƙiya. AT: "Mun yi nasara domin mun fi ƙarfi"(Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])