ha_tn/deu/32/25.md

971 B

Muhimmin Bayani:

Musa na magana da Isra'ilawan kamar mutane dayawa. Ya cigaba da yin maganar Yahweh. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

A waje takobi zai kawo rashi

A nan "takobi" na wakilcin sojojin makiyan. AT: "Sa'ad da Isra'ilawan su na waje, maƙiyan za su ƙashe su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

razana za ta yi haka

Yaweh ya yi maganar jin tsoro kamar mutum ne da ya zo ya ƙashe waɗanda suke wani gida. AT: "za ku mutu saboda ku na jin tsoro" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

matashi da budurwa, da jariri mai shan mama, da mutum mai furfura

An hada waɗannan magana don a bayana yadda mutane daga shekaru dabam dabam za su mutu.(Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-merism)

Na ce zan ... nisa, da zan ... ɗan adam

AT: "Na ce. 'Zan ... ɗan adam" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-quotations)

Zan sa tuninsu ya shuɗe daga 'yan adam

"Zan sa dukka mutane su manta da su"