ha_tn/deu/32/23.md

1.6 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa na magana da Isra'ilawan kamar mutane dayawa. Ya cigaba da yin maganar Yahweh. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Zan tara masihu a kan su

Yahweh na maganar mumunan abubuwa da za su faru da Isra'ilawan kamar su wasu abubuwa ne kman datti da zai iya tara akan Isra'ilawan. AT: "Zain tabatar cewa mumunan abubuwa dayawa sun faru da su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zan harba dukkan kibiyoyina a kansu

A nan Yahweh ya kwatanta mumunan abubuwan da zai tabatar ya faru da Isra'ilawan da wanin da ke harba kibiyoyi daga baka. AT: "Zan yi duk abin da zan iya don in ƙashe su" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Yunwa za ta ƙarasa su

AT: "Za su rasa ƙarfi su kuma mutu domin su na jin yunwa" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-abstractnouns]])

Za su ... yunwa da hallaka da ƙuna mai zafi da hallakarwa mai ɗaci

AT: "ƙuna mai zafi" su ne 1) Isra'ilawan za su sha wahala da zazzabi ko 2) wurin zai zama da zafi sosai a loƙacin damina da rani. AT: "Za su ... yunwa, da zufa mai zafi kuma ambali'a zai cinye su" ko "Za su ... yunwa, kuma za su mutu daga zafi da kuma ambali'a" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

zan aika a bisansu haƙoran namun jeji, da dafin abubuwan dake rarrafe cikin ƙura

Haƙoran da dafin magana ne na dabbobin da sun yi amfani da waɗannan abubuwan su kashe-kashen. AT: "Zan tura dabbobin jeji su ciza su, da kuma abubuwan da ke rarrafe a ƙura su cize su, su kuma sa masu dafi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)