ha_tn/deu/32/22.md

748 B

Muhimmin Bayani:

Musa na magana da Isra'ilawan kamar mutane dayawa. Ya cigaba da yin maganar Yahweh. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Gama fushin ya kunna wuta ... harsashin duwatsu

Yahweh ya kwatanta fushinsa da wuta. Wannan ya nanata ikonsa na hallaka abin da ke na shi fushi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Gama fushin ya kunna wuta yana kuma ci ... yana hallaka ... ya na sa

AT: "Na kuna wuta saboda ina fushi, kuma na ci ... na hallaka ... na sa " ko "a loƙacin da na ke fushi, Ina hallaka maƙiya na kamar wuta, kuma ina bata komai a duniya da kuma a cikin ... Ina hallaka ... Ina shirya" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

zuwa zurfafan Lahira

"har zuwa duniyar mutuwa"