468 B
468 B
Muhimmin Bayani:
Musa na magana da Isra'ilawan kamar mutane dayawa. Ya cigaba da yin maganar Yahweh. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
Suka sa ni kishi
A nan "ni" na nufin Yahweh.
abin da ba allah ba
"abin da allolin karya ne"
abubuwan wofinsu
AT: "allolin wofi" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)
waɗanda ba mutane ba
"mutanen da ba su cikin taron mutane ɗaya"
wawar al'umma
Fasara "wawa" kamar yadda yake a 32:5.