ha_tn/deu/32/15.md

1.4 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya yin wakokinsa wa mutanen Isra'ila. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-you]])

Yeshurun

Musa ya yi maganar Isra'ilawan kamar su dabbobi ne wanda an ciyar da su sosai, wanda Yeshurun ne sunar mai shi. Za ku iya kara bayana cewa "Sunar "Yeshurun' na nufin 'na gari." Idan harshen ba zai iya maganar Isra'ilawan kamar Yeshurun ba, za ku iya yin maganar Isra'ilawan kamar mutane dayawa. kamar da UDB ke yi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

yi ƙiba ya yi shura

Yeshurun, dabban da an ciyar sosai, wanda ke shuri a maimakon zama da tawali'u, magana ne na Isra'ialwa wanda sun yi tawaye ko da shike Allah ya lura da su. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ka yi ƙiba, ka ma zarce da ƙiba, ka ci isasshe

Musa ya sauta wa mutanen Isra'ilawa ta wurin magana a waka ga Yeshurun. "ka yi ƙiba, ka kara ƙiba, ka kuma zama da ƙiba fiye da yadda za ka iya zama"

Dutsen cetonsa

Wannan na nufin Yahweh na da ƙarfi kamar dutse kuma na iya kare mutanensa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Dutsen

Wannan suna ne mai kyau da Musa ya ba Yahweh, wanda kamar dutse, na da ƙarfi kuma na iya kare mutanensa. Fasara kamar yadda yake a 32:3. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Suka sa Yahweh ya ji kishi

Isra'ilawan sun sa Yahweh jin kishi.