ha_tn/deu/32/14.md

519 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi waka wa mutanen Isra'ila. Ya yi magana da Isra'ilawan kaman su mutum ɗaya ne. (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-you]])

Ya ci

Musa ya cigaba da magana da Isra'ilawan kamar "Yakubu"(32:9). Za ku so ku fasara kamar Musa na maganar Isra'ilawan kaman mutane dayawa. "Kakaninmu sun ci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)

ƙibar tumaki, ragunan Bashan da awakai

Mutanen Isra'ilawa na da garken dabbobi masu lafiya.