ha_tn/deu/32/13.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi waka wa mutanen Isra'ila. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Ya sa shi ya hau manyan tuddai na ƙasar

Wannan ƙarin magana ne. Kalmar "shi" na nufin mutanen Isra'ila. AT: "Yahweh ya sa sun hau manyan tuddan ƙasar" ko "Yahweh ya taimake su ƙarban ƙasar da kuma zama a ƙasan" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

sa shi ya hau ... ciyar da shi ... yi kiwonsa

Musa ya cigab da maganar Isra'ilawan kamar "Yakubu" (32:9). Za ku so ku fasara wannan kamar Musa na maganar Isra'ilwawn kamar mutane dayawa. "sa kakaninmu sun hau ... ciyar da su ... yi kiwonsu" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)

ciyar da shi da 'ya'yan itatuwan jeji

"ya kawo shi ƙasa mai amfanin gona dayawa da zai iya ci"

ya yi kiwonsu da zuma daga dutse, da mai daga dutsen da ya tsage

Ƙasar na da ƙudan zuman jeji, wanda ke ba da zuma, da amya a cikin ramukan dutsen. Akwai kuma itatuwan zaitun dayawa, wanda ke ba da mai, na kuma girma a duwatsu da tuddai.

yi kiwonsu da zuma

Wannan na nan kamar mahaifiya ta na ba wa jariri nono. "bar shi ya tsotsa zuma" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)