ha_tn/deu/32/11.md

689 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi waka wa mutanen Isra'ila. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Kamar yadda gaggafa take tsare sheƙarta tana shawagi bisa 'ya'yanta, haka Yahweh ya buɗe fuka fukansa ya ɗauke su, ya tafi da su a kan kafaɗarsa

Wannan na nufin lura da kuma kiyaye Isra'ilawan sa'ad da su na cikin jejin. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

kafaɗa

wajen gefen fuka-fukin tsuntsu

jagorance shi ... da shi

Musa ya kuma sake yin maganar Isra'ilawan kaman "Yakubu" (32:9). Za ku so ku fasara kaman Masu na maganar Isra'ilawan kamar mutane dayawa. "jagorance shi ... da shi" (Dubi UDB) (See: rc://*/ta/man/translate/figs-pronouns)