ha_tn/deu/32/09.md

1.2 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi waka wa mutanen Isra'ila. Sa'ad da ya na magana da Isra'ilawan, ya yi maganar su kamar su wasu dabam ne kuma kamar su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Gama rabon Yahweh mutanensa ne; Yakubu shine rabon gadonsa

A takaice waɗannan jimloli biyun na nufin abu ɗaya kuma za a iya hada. AT: "Zuriyar Yakubu gadon Yahweh ne" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Ya same shi ... ya kare shi ya kuma lura da shi ... tsare shi

"Ya same Yakubu ... kare shi ya kuma lura da shi ... tsare shi" Za ku so ku fasara wannan kamar Musa na magana game da Isra'ilawan kaman mutane dayawa." Ya sami kakaninmu ... ya kare su ya kuma lura da su ... tsare su" (Dubi UDB)

rarakin jeji

A nan "raraka" na nufin karar da iska na yi sa'ad da yake buga ƙasar da babu komai.

ya tsare shi kamar kwayar idonsa

Wannan ƙarin magana ne. kwayar idanu na nufin sashin duhu a cikin kwayar ido dake sa mutum gani. Wannan sashin jikin mutum ne mai muhimminci da daraja. Wannan na nufin cewa mutanen Isra'ila su na da muhimminci ga Allah da abin da yake kiyayewa. AT: "ya kare shi kaman wani abu mai daraja da amfani" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]])