ha_tn/deu/32/07.md

1.1 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi waka wa mutanen Isra'ila.

Ku tuna ... yi tunani game da ... mahaifinku ... nuna maku ... dattawanku ... gaya maku

Musa ya yi magana da Isra'ilawan kamar su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Ku tuna

Wannan ƙarin magana ne. AT: "Tuna" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

kwanakai da lokatan dã

"kwanakai da lokatan da suka wuce." Musa na nufin loƙacin da kakanin mutanen Isra'ila suke da rai.

ku tuna da shekaru na zamanai da yawa da suka wuce

Wannan maimeci ne na abin da Musa ya ce a maganar da ta wuce. Musa na son mutanen Isra'ila su yi hankali da tarihinsu na al'umma. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

zai nuna maku

"zai bayyana maku" ko "zai sa ku fahimta"

ya ba al'ummai gadonsu

Wannan ƙarin magana ne. "sa al'umman a wuraren da za su zauna." Kalmomi irin wannan "ya ba ku a matsayin gado," sun bayyana a 4:21. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

ya ƙaiyada wa al'ummai wurin zamansu, kamar yadda ya san yawan allolinsu

Allah ya sa ko wane mutum, tare da allolinsu, zuwa wurin su. A haka, ya rage albarkacin allolin mutanen.