ha_tn/deu/32/05.md

1.3 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi waka wa mutanen Isra'ila. Musa ya cigaba da amfani da ƙarin magana domin ya nanata abin da yake faɗi. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

aikata mugunta da gãba da shi

"yi hamayya da shi ta wurin yin abin da ba daidai ba." Kalmomi irin waɗannan sun bayyana a 4:15.

Su kam kangararru ne karkatacciyar tsara

Kalmomin "kangararru" da "karkatacciyar" a takaice na nufin abu ɗaya. Musa ya yi amfani da su domin ya nanata muguncin tsarar. AT: "cikakkiyar mugun tsara" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Haka za ku kyautata wa Yahweh ... mutane?

Musa ya yi amfani da tambaya don ya kwaɓe mutanin. AT: "Ku ba wa Yahweh yaɓon da ya kamata ... mutane." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)

ku wawayen mutane marasa tunani?

Kalmomin "wawaye" da "marasa tunani" a takaice na nufin abu ɗaya kuma na nanata yadda mutanin sun yi wawanci a rashin biyayya ga Yahweh. AT: "ku wawayen mutane" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

mahaifinku ... ya hallice ku ... ya yi ku ya kuma kafa ku

Musa ya yi magana da Isra'ilawan kamar su ɗaya ne.

Ba shi ne mahaifinku ba, wanda ya hallice ku?

Musa ya yi amfani da tambaya dan ya sauta mutanen. AT: "Yahweh mahaifinku ne kuma wanda ya halliceku." (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)