ha_tn/deu/32/03.md

831 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi waka wa mutanen Isra'ila. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

yi shelar sunan Yahwe

Wannan ƙarin magana ne. "faɗa yadda Yahweh n da kyau" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

faɗi girman Allanmu

"tabatar mutane sun san cewa Allahnmu mai girma ne"

Dutsen

Wannan suna ne da Musa ya ba Yahweh, wanda, kamar dutse, na da ƙarfi da kuma iya kare mutaninsa. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

aikinsa

"duk abin da yake yi"

duk hanyoyinsa na adalci ne

"na yin komai a hanyar adalci" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Shi mai adalci ne da kuma na gari

A takaice waɗannan kalmomin na nufin abu ɗaya kuma na bayyana cewa Yahweh na da adalci kuma na yin abin da ke daidai. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)