ha_tn/deu/30/19.md

1.3 KiB

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi magana da Isra'ilawan kamar su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Na kira sama da ƙasa su yi shaida

AT: 1) Musa na kira ga duk waɗanda suke zama a sama da ƙasa su zama shaidar abin da ya faɗa, ko 2) Musa na magana da sama da ƙasa kamar su mutane ne, kuma na kiransu su zama shaidu ga abin da ya faɗa (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-personification]] and rc://*/ta/man/translate/figs-apostrophe)

yi shaida gãba da ku yau

"su yarda su ce kun yi mumunan abubuwa"

gãba da ku yau

Musa ya yi magana da Isra'ilawan kamar taro. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

yi biyayya da muryarsa

A nan "murya" na nufin abin da Yahweh ya ce. AT: "yi biyayya da abin da ya ce" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ku kuma manne masa

"kuma su dogara da shi"

Gama shine ranku da tsawon kwanakinku

"Ranku" da "tsawon kwanakinku" magana ne na wanda zai iya ba da rai da tsawon kwanaki. AT: "Yahweh ne kadai zai iya sa ku ku yi rayuwan tsawon loƙaci" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-doublet]])

rantse wa kakanninku

AT: "rantse cewa zai ba wa kakanninku" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)