ha_tn/deu/30/04.md

294 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi magana da Isra'ilawan kamar su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

Idan korarrun mutanenku suna cikin manisantan wuraren

"har ko korarrun mutanenku da suke manisantan wuraren"

ƙarƙashin sammai

"karƙashin sasari" ko "a duniya"