533 B
533 B
Muhimmin Bayani:
Musa ya yi maganar mutanen Isra'ilawa kamar su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)
saboda da tsoro a zuciyarku
Wannan ƙarin magana ne. AT: "saboda tsoron da ku ke ji" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)
abubuwan da idanunku su gani
A nan "idanu" na nufin dukkan mutum. AT: "abubuwan ban tsoro da zan tilista ku ku gani" (Dubi: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] and [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])
na riga faɗa
A nan "Na" na nufin Yahweh.