ha_tn/deu/28/65.md

725 B

Muhimmin Bayani:

Musa ya yi maganar mutanen Isra'ilawa kamar su mutum ɗaya ne. (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-you)

babu hutawa ga tafin ƙafafunku

A nan, jimlar "tafin ƙafafunku" na nufin dukkan mutumin. AT: "za ku cigaba da yawo domin ba ku da gidan da za ku iya hutawa" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Yahweh zai ba ku a can zuciya mai fargaba, idanu marasa gani, da rai mai makoki

Wannan ƙarin magana ne. AT: "Yahweh zai sa ku ku ji tsoro, ba bege, da bakin ciki" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Ranku zai kasance cikin shakka a gabanku

Wannan ƙarin magana ne. AT: "Ba za ku san ko za ku rayu ko ku mutu ba" (Dubi: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)